Gini Ikwatoriya (lafazi: /gini iwwatoriya/) ko Ginen Ekweita ko Jamhuriyar Gini Ikwatoriya (da Ispaniyanci: República de Guinea Ecuatorial), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Gini Ikwatoriya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 28,050. Gini Ikwatoriya tana da yawan jama'a, komanin 1,221,490, bisa ga jimillar 2016. Gini Ikwatoriya tana da iyaka da Kameru, kuma da Gabon. Babban birnin Gini Ikwatoriya, Malabo ne.

Gini Ikwatoriya
República de Guinea Ecuatorial (es)
République de Guinée équatoriale (fr)
República da Guiné Equatorial (pt)
Flag of Equatorial Guinea (en) Coat of arms of Equatorial Guinea (en)
Flag of Equatorial Guinea (en) Fassara Coat of arms of Equatorial Guinea (en) Fassara


Take Caminemos pisando las sendas de nuestra inmensa felicidad (en) Fassara

Kirari «Unity, Peace, Justice (en) Fassara»
Suna saboda Tekun Guinea da Ikwaita
Wuri
Map
 1°30′N 10°00′E / 1.5°N 10°E / 1.5; 10

Babban birni Malabo
Yawan mutane
Faɗi 1,267,689 (2017)
• Yawan mutane 45.19 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Yaren Sifen
Faransanci
Portuguese language
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka ta Tsakiya, European colonies in Africa (en) Fassara, Daular Portuguese da Daular Sipaniya
Yawan fili 28,051 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Pico Basilé (3,011 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Spanish Guinea (en) Fassara
Ƙirƙira 12 Oktoba 1968
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Parliament of Equatorial Guinea (en) Fassara
• President of Equatorial Guinea (en) Fassara Teodoro Obiang (en) Fassara
• Prime Minister of Equatorial Guinea (en) Fassara Manuela Roka (en) Fassara (2023)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 12,269,393,392 $ (2021)
Kuɗi CFA franc na Tsakiyar Afrika
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .gq (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +240
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 115 (en) Fassara, 113 (en) Fassara da 114 (en) Fassara
Lambar ƙasa GQ
Wasu abun

Yanar gizo guineaecuatorialpress.com
Birnin Malabo, babban birnin ƙasar
Taswirar Gini Ikwatoriya.
Tutar Gini Ikwatoriya.

Shugaban kasar Gini Ikwatoriya Teodoro Obiang Nguema Mbasogo (lafazi: /tehodoro obihaneg negema mebasogo/) ne ; firaminista Francisco Pascual Obama Asue (lafazi: /feransiseko fasekuhal obama asuhe/) ne.

Teodoro Obiang Nguema Mbasogo, shugaban kasar mai ci

Gini Ikwatoriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Ispaniya.

Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe

Manazarta gyara sashe