Ghana ko Gana ko Jamhuriyar Ghana(da Turanci: Republic of Ghana), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Ghana tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 238,540. Ghana tana da yawan jama'a 27,043,093, bisa ga jimillar 2014. Ghana tana da iyaka da Côte d'Ivoire, Togo kuma da Burkina Faso. Babban birnin Ghana, Accra ce. Shugaban kasar Ghana Nana Akufo-Addo ne daga shekarar 2017. Mataimakin shugaban kasar Mahamudu Bawumia ne daga 2017.

Ghana
Ghana
Flag of Ghana.svg Coat of arms of Ghana.svg
Administration
Head of state Nana Akufo-Addo
Capital Accra
Official languages Turanci
Geography
Ghana (orthographic projection).svg da LocationGhana.svg
Area 238535 km²
Borders with Burkina faso, Côte d'Ivoire da Togo
Demography
Population 26,908,262 imezdaɣ. (2017)
Density 112.81 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC±00:00 (en) Fassara
Internet TLD .gh (en) Fassara
Calling code +233
Currency Ghana cedi (en) Fassara
ghana.gov.gh
Tutar Ghana.
Tambarin Ghana
kasar Ghana

Ghana ta samu yancin kanta a shekara ta 1957, daga kasar Birtaniya. [1][2][3]

Yankunan GwamnatiGyara

Wadannan sune yankunan Gwamnatin kasar Ghana da biranen su.

Yankunan Ghana Area (km2) Babban Birnin Yanki
Yankin Ashanti 24,389 Kumasi style="text-align:center;" rowspan="10"
Yankin Brong-Ahafo 39,557 Sunyani
Yankin ta Tsakiya 9,826 Cape Coast
Yankin Gabashi 19,323 Koforidua
Yankin Greater Accra 3,245 Accra
Yankin Arewaci 70,384 Tamale
Yankin Upper East 8,842 Bolgatanga
Yankin Upper West 18,476 Wa
Yankin Volta 20,570 Ho
Yankin Yammaci 23,941 Sekondi-Takoradi

Al'aduGyara


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
  1. https://www.britannica.com/place/Ghana
  2. https://www.gh.undp.org/content/ghana/en/home/countryinfo.html
  3. https://www.bbc.com/news/world-africa-13433790