Dukkan logs na bayyana
Wannan shine jerin ayyukan log da aka yi akan wannan Wikipedia.
- 10:18, 2 ga Augusta, 2024 M I Idrees hira gudummuwa moved page Karatun gine-gine to Karatun zanen gine-gine (Domin karatun gine gine shine karatun injiniyancin gidaje ko gadoji da sauran su.)
- 06:15, 6 ga Augusta, 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page Abu Fuhayra to Abu huhayra
- 19:02, 26 ga Yuli, 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page Asma,u Adamu to Asma'u Adamu
- 18:44, 26 ga Yuli, 2023 M I Idrees hira gudummuwa moved page Maryam Sangadale to Maryam A baba
- 07:09, 11 Nuwamba, 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page Istihara (Sabon shafi: '''Istihara''' ko '''Istikhara''' wata sallah ce ta Nafila da akeyi domin neman za'bin Allah madaukakin sarki game da wasu al'amura guda biyu da bawa yake neman zabin Allah a cikin ɗaya daga cikinsu, cikin dukkan abubuwan da zai Aikata. Istihara ibadace (addu'ace) kuma Annabi muhammadu (s.a.w) shine ya koyar da yadda ake yin ta, saboda mahimmanci na wannan ibada manzon Allah (s.a.w) shi ya koyarda ita da kanshi. Sahabi jabir (r.a) yana cewa Manzon All...)
- 14:32, 6 Nuwamba, 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page Masarautar Gusau (Sabon shafi: Garin Gusau gari ne da aka kafa shi tun a shekarar 1811 kimanin shekarar alif (207) da suka gabata bayan tasowar garin daga ‘Yandoto a shekarar (1806). Garin Gusau yana daya daga cikin manyan garuruwan tsohuwar Jihar Sakkwato kafin daga bisani ya zama babban birnin Jihar Zamfara a shekarar 1996. Kamar yadda kundin tarihin kasa na 1920 ya nuna, garin yana kan titin Sakkwato zuwa Zariya ne kimanin kilomita 179, kilomita 210 tsakaninsa da Sakkwato. Daga Gabas...)
- 14:29, 5 Nuwamba, 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page Sufanci (Sabon shafi: '''sufanci''' kalmace wacce take da mahanga da dama game da inda tasamo asali, domin malamai da yawa sunyi bayani game da asalin kalmar wasu suna ganin cewa ta samo asali ne daga Yaren girka inda take nufin (sofiya) ma'ana '''hikima''', domin duk inda tasamo sufi zaka samu yanada hikima. To hakan yana nuna cewa '''sufanci'''wata hanya ce ta tunani akan hikimomi Ubangiji da halittun Allah (s.w). ==Haƙiƙanin sufanci== Amma wasu suna ganin ban dauko Sufanci ne daga Zuhudu (g...)
- 19:01, 4 Nuwamba, 2022 M I Idrees hira gudummuwa moved page Tattaunawa:Sallan Alfijiri to Tattaunawa:Sallar asuba
- 19:01, 4 Nuwamba, 2022 M I Idrees hira gudummuwa moved page Sallan Alfijiri to Sallar asuba
- 06:52, 4 Nuwamba, 2022 M I Idrees hira gudummuwa moved page Ɗarikar Tijjaniya to Ɗariƙar Tijjaniya (Anyi kuskuren rubuta harafi, 'ƙ' memakon 'k')
- 12:10, 3 Nuwamba, 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page Jam'iyyar PRP (Sabon shafi: '''PRP''' ɗaya ce daga cikin Jam'iyyun siyasar Najeriya wacce ta kwana biyu. Anyi ƙoƙarin fara kafa wannan jama’iyya a cikin jamhuriyyar siyasar Najeriya ta biyu wato (second republic) da turanci, a cikin jihar Kano. Jama’iyyar ta samu nasarar cin zaɓen manyan jahohin arewacin Najeriya guda biyu daga cikin goma na wancan shekarun. Jahohin sune; Kaduna da kano kafin a cire jihar Katsina cikin Kaduna, haka...) Tags: Visual edit: Switched Disambiguation links
- 09:39, 3 Nuwamba, 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page Babban birni (An ƙirƙira ta hanyar fassara shafin "عاصمة") Tags: Disambiguation links FassararAbunciki ContentTranslation2
- 07:09, 27 Oktoba 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page Annabi Musa (Sabon shafi: '''Annabi Musa''' (a.s) yana daga cikin manyan annabawa masu daraja ta daya, da Allah ya ba mu labarinsu cikin Alƙur'ani mai tsarki kan abubuwan da suka faru a lokutan da suka gabata, yana daga cikin mu'ujiza babba ya rayu a lokacin da ake kashe duk wani yaro da aka haifa daga Banu Isra'il. ===Tarihin haihuwa=== An haifi Annabi Musa (A.S) ===Tarihin Rayuwa=== Annbi musa, amincin Allah ya tabbata a gare shi, yana cikin qabilar bani isra'ila ne. A masar aka haife sh...)
- 13:22, 12 Oktoba 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page Mustapha naburaska (Sabon shafi: '''Mustapha badamasi''' Wanda akafi sani da na buraska ko nabraska dan wasan Hausa ne na fannin barkwanci a masana'antarkannywood. An haifi Mustapha ashekarar alif (1984) a jahar []Kano]], Najeriya. Ana kiransa da wannan laƙabine sakamakon zuwansa ƙasar Amurika inda ya samo lambar yabo a wani gari me suna braskem, sannan yayi fim me suna Naburaska. ==Rayuwa== Mustapha ya gudanar da rayuwarsane a inda aka haifeshi jihar Kano, mahaifinsa malami shiku...) Tag: Disambiguation links
- 07:19, 12 Oktoba 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page Hayin na'iya (Sabon shafi: {{databox}} '''Hayin na'iya''' unguwace sabuwa wacce aka ƙirƙireta shekaru kaɗan dasuka gabata, tana cikin Kaduna ne karkashin karamar hukumar Igabi. wanda take raɓe/haɗe da Rafin giza kuma tana kewaye da unguwanni kamar haka, daga gabas akwai malalin gabas da kukumake, akwai NDC daga yamma College of petroleum, sai mangwaron akwai haka kuma tana da manyan layika kamar su layin zaurawa, layin jarƙasa, faskari road, dadai sauran su. Unguwan n...) Tag: Disambiguation links
- 20:13, 3 Oktoba 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page User:M I Idrees/Mohammad Hassan Ahmadi Faqih (An ƙirƙira ta hanyar fassara shafin "Mohammad Hassan Ahmadi Faqih") Tags: FassararAbunciki ContentTranslation2
- 13:30, 11 Satumba 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page Rukuni:Kira (Sabon shafi: '''sana'a'''r ƙira tana daga cikin manyan, daɗaɗɗon kuma muhimman sana'o'in kasar Hausa . Sana'ar kira sana'a ce wadda take da ɗimbin tarihi a ƙasar hausa kuma kusan maƙera sune suke ƙera mafi yawan kayan aikin sana'o'in hannu.Sana’ar Ƙira sana’a ce da ake sarrafa tama da ƙarafa, zinari ko azurfa, da sauran dangogin ƙarfe a mayar da su abin amfani wanda ka iya zama malami ko abin yin aiki. Idan muka lura acikin ta'arifin damukayi adana z...) Tag: Visual edit: Switched
- 17:28, 10 Satumba 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page Rumawa (Sabon shafi: Daular Rumawa wadda a turance ake kira da “''Rome''” wani ci gaba ne da ya fara bayan wasu kauyuka na kabilun Latin da suka kafu a bakin kogin Tiber (Tiber river ) daga bisani suka hade guri guda inda suka zama birnin Rum a wajejen shekara ta 700 bayan annabi isa al-Masihu. Wanda wannan ne kuma ya kafa tushen kasantuwar Daular Rum. Masana tarihi sun tabbatar da cewa Daular Rumawa ce mafi girma da kasaita a tsakanin sauran...) Tags: Visual edit: Switched Disambiguation links
- 16:39, 10 Satumba 2022 M I Idrees hira gudummuwa moved page Ilmi to Ilimi (A asalin Hausa kalmar ilimi ce ba ilmi ba hakan yakan sa mutum yayi ƙoƙarin ƙirƙiran shafin amma gurin bincike saiyaga anyi wannan maƙalan amma da wani baƙi wanda asali na larabawane. Wannan yaja hankali na donna gusar da ita daga ilmi zuwa ilimi don kowa yaganeta .)
- 16:03, 10 Satumba 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page Sifiri (Sabon shafi: '''sifiri''' shine ababen da'ake amfani dasu wajen sawwaƙe tafiya, ko na naɗa nesa kusa . Ko kuma tafiya daga Wani waje zuwa wani waje kan abin hawa, wannan abin hawan yakasance dokine jakine raƙumi ne koma menene indai ba kafa bane to sifiri ne. wanda ayau ake amfani da mota mashin jirgin sama da kasa dama na ruwa domin sauƙaƙe nisan tafiya. ==BANGARORIN SIFIRI== # goron ƙasa # sararin samaniya # Saman ruwa/Teku Adoron...) Tag: Disambiguation links
- 07:03, 10 Satumba 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page Jami’o’i (Sabon shafi: '''jami'o'i''' shine jam'in jami'a, ma'ana makarantar gaba da sakandare wacce ke gaba da kwalejin kimiyya da fasaha a ilmance. Inda ananne mutum yakan samu gigiri na daya da na biyu harda gigirin zama dakta ko Farfesa.)
- 08:02, 9 Satumba 2022 M I Idrees hira gudummuwa created page Fassara (Sabon shafi: '''fassara''' Wani salone na magana ta hanyar juya wani harshe zuwa wani harshe/yare zuwa yare. Da nufin fahimtar da mai karatu ko saurare.)
- 13:49, 15 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page DA (Sabon makala) Tag: Gyaran gani
- 13:27, 15 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Zinari (Sabon shafi: '''zinari''' dayane Daga Cikin ma'adanai Wanda Ake hakowa acikin Kasa kuma yana cikin ajiyar mutanen zamanin DA, makera sune sukan narka zinari domin su sarrafashi zuwa Irin abunda sukeda bukata. Mata sune wadanda sukafiyin amfanida zinari musammanma masu hannu DA shuni (kudi) kasancewar yanada daraja/tsada. Akan sarrafa zinari zuwa abubuwa DA yawa kamar irinsu dankunne, zobe, awarwaro, sarka, d.s) Tag: Visual edit: Switched
- 17:08, 14 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Kirari (Sabon shafi: '''Kirari''' wani irin abune me matukar muhimmanci danganeda al’adar bahaushe, musamman a bangaren waka ko a wake. Anayin shi cikin waka ko a wajen taron biki irin su nadin sarauta ko a mahauta (gurin siyarda nama) ko filin dambe ko wajen farauta ko wasan tauri d.s. kirari Nau’i ne na yabo, amma ya bambanta da yabo domin shi tsagwaron zuga ne ko kambamawa. Yawanci, mutun daya ko wasu mutane ne ke yi wa wani mutum daya k...) Tag: Visual edit: Switched
- 16:39, 14 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Taskira (Sabon shafi: '''Taskira''' mazubi ce da ake adana kayayyaki a ciki, musamman kayan miya na Mata irinsu busashen daddawa, tumatur, tarugu, albasa, tattasai D.s wadanda suke saƙa taskiradai sune masuyin igiyar tsawon wacce akeyi DA ganyen kaba. Haka kuma bahaushe yanayuma taskira kirari dacewa "taskira asirin medaki") Tag: Visual edit: Switched
- 16:09, 14 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Dodon kodi (Sabon shafi: '''Dodon Koɗi''' halitta ne daga cikin dangin kwari wadanda suke rayuwa kusa da ruwa ko kuma guri mai dausayi. Suna rayuwa a lokacin damina. Da zarar ruwa ya ɗauke, ƙasa ta bushe, to sai kuma a neme su a rasa. Haka yana cikin halittu masu Jan jiki (marasa kafa). Haka kuma wasu sukanyi kiwon Dodon-kodi don asiyar ko don aci musamman mutanen kudancin najeriya Ghana d.s) Tag: Visual edit: Switched
- 21:55, 13 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Kai (Sabon makala) Tag: Gyaran gani
- 21:38, 13 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Lofe (Sabon shafi: '''Lofe''' abin amfani ne a Ƙasar Hausa da wani sashin kasar indiyaAna amfani da shi wajen zuƙar hayaƙi a matsayin maganin wasu cututtuka. Ana yin sa da ƙasa. Masu ginin tukwane su suke samar da shi, tahanyar kwaba kasa inya bushe sai akonata. Saidai ayanzu badon magani kadai ake amfani dashi lofe ba Ana amfani dashine washi don zukar tabar wiwi, Sabanin magani.) Tag: Visual edit: Switched
- 20:52, 13 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Tumfafiya (Sabon shafi) Tag: Gyaran gani
- 11:56, 12 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Tushe (Sabon shafi: Tushe yananufin asalin abu kokuma ta'inda Abu ya/ta Fara, wannan abun mutumne, dabba, Abu memotsi, KO Mara motsi Kai komai akanyi amfani DA tushe domin nuna asalinshi. To amma ashalin tushi Ana amfani dashine akan shuka, tsiro domin hakan nanuna kasansu KO asalin inda yafara tsirowa. Zamudauki Kalmar tushe misata wasu tannin, zamufara DA '''''shuka KO tsiro''''' Idan akace tushen Shuka ko tsiro Ana nufin asalin mafitarta ta Kasa KO mafitar jijiyoyinta. '''''Tush...)
- 21:50, 6 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Baƙaƙen daidaitacciyar hausa (Sabon shafi: Bincike yagano cewa akwai baƙaƙe har guda talatin da hudu a daidaitacciyar hausa daga ciki wannan adadin kuma talatin da biyu zanan kansu sukeyi, biyu kuwa suna zaman wani naƙinne. Ga wadannan baƙaƙe kamar haka; /b/ - baba /ɓ/ - ɓera /m/ - maraya /f/ - fata /fy/ - fyacewa /t/ -taro /d/ - dabino /ɗ/ - ɗinya /i/ - iska /r/ - hira /s/ -safa /n/ - nama /z/ - zaure /ts/ -tsada /c/ - ciyawa /j/ - jaki /sh/ - shayi /r/ - rake /y/ - yunwa /k/ - kaka /ƙ/ - saƙo /g/ - giwa...)
- 06:11, 6 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Biryani (Sabon shafi: '''Biryani''' Wani mashahurin Abinci ne a kasar Indiya kuma anfi saninsa a kasar indiya da Pakistan aduk fadin duniya, Biryani yana daukar lokaci da kuma jan aiki wurin yinshi amma ya cancanci hakan domin kuwa hakika yanada wahalaryi. '''''Abubuwan hada biryani''''' * Guman shinkafa mai tsawo (kamar basmati) * kayan yaji (pepper) * rago * kaza * kifi * kayan lambu * kayan Dan dandano * damamman kullu * kalan ruwa d.s Wannan...)
- 23:10, 5 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Shataletale (Sabon shafi: '''Shataletale''' shine zagayen dake tsakiyar mahadan titi Wanda ke dauke da alamomin ababen hawa (traffic) domin saukake wa masu tafiya dakuma rage yawan yin hatsari acikin gari. Shidai Shataletale anayinshine mafi yawa acikin tsakiyar kwaryar gari inda mutane sukafi yawa domin shi yana rage yawan cunkoso da kawo sauki ga masu abin-hawa. acikin birnin Bath da Somerset da wani yanki a kasar ingila ansamu sufara amfani da Shataletale ne tun a al...)
- 06:53, 3 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Wanzanci (Sabon shafi: '''''Wanzanci''''' sana’a ce ta yin amfani da aska domin gusar da gashi, ko yin kaciya, ko yin amfani da kaho danyi kaho ko kuma tsaga domin rikon al’ada. Wanzanci sana’a ce gadajjiya a al’adar musamman Hausawa.jan'in wanzami shine Wanzamai kuma suna na matukar alfahari da wannan sana’a saboda muhimmancin da take da shi a wajensu dakuma al'ummada baki daya, Wannan shi ya sa suka kebantu da wasu tsage-tsage, ko don ado ko kuma don magani wajen kawar...)
- 06:24, 3 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Bille (Sabon shafi: '''''Tsaga''''' KO '''''bille''''' Tsaga wata alama ce ta tayanka da wasu kabilu da yaruka kan yi da aska a fuska ko a jiki , saboda bambanta wata kabila da wata, ko dangi da dangi, ko kuma don rikon al’ada ko don kwalliya ko don kawar da wata cuta. Kuma mafi yawan masu yin wannan aikin sune ayaren Hausa ake Kira wanzamai wadanda suke sana'ar wanzanci Wanda kuma yakeyi Ana kiranshi wanzami. Haka kuma An kasa tsagar gargajiya zuwa kashi uku kamar haka:...)
- 06:38, 2 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Buzuzu (Sabon shafi: buzuzu dayane daga cikin jinsin halittun kwari masu tashi yana kamada filfilo ta zubin tsarin halittarsu saidai shi fukafukishi suna atsage kuma jikinshi nada kauri fiye dana filfilo.) Tag: Visual edit: Switched
- 06:27, 2 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Filfilo (Sabon shafi: '''Filfilo''' dayane daga cikin kwari masutashi yanada gangan jiki kamar mai dan tsawo, fukafukishi nada faɗi. Filfilo yana tare da buzuzu a iyalance.tsarin halittar sa dakomai kusan dayane saida bammancin fukafuki. Fukafukin filfilo nada tsawo da fadi kuma yakanyi haske idan yana tafiya. Filfilo yana samun abincincin shine kamar wasu daga cikin dabbobi irinsu zuma, tsutsa d.s. Hakakuma yana kwaine ya ƙyanƙyashe sannan yanada matakan rayuwa wanda ake cewa (...)
- 20:58, 1 ga Augusta, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Man-gyaɗa (Sabon maƙala) Tag: Visual edit: Switched
- 17:05, 27 ga Yuli, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Ertuğrul (Created by translating the page "Ertuğrul") Tags: FassararAbunciki ContentTranslation2
- 06:28, 27 ga Yuli, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Alewa (Sabon shafi: Alewa KO alawa itace narkakkiyar siga wacce ake sawa Kala ayanyanka abusar asakaka aleda asiyar. Itadai alewa abace wacce yawanci yara ke siyanta saboda tsananin zakinta, kuma akwai tazami KO wacce ake sayarwa akanti wato (sweet)KO (candy) wacce dau'inta yafi a kirga tanada dadi abaki to amma saidai aciki abun bahaka yakeba domin kuwa An gano alakar cutar da shan ababen zakin ne bayan da aka gudanar da wani bincike da aka wallafa a mujallar British Medical Journal, wanda kuma...)
- 05:07, 27 ga Yuli, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Taguwa (Kirkiran sabon shafi) Tag: Gyaran gani
- 06:48, 26 ga Yuli, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Makaho (Sabon shafi: <nowiki>'''''makaho'''''</nowiki> shine mutumin DA yarasa idanunsa guda biyu mace kuma makauniya. Wannan rashin idanun yakasance ciwone irin yanar idanu KO haihuwarsa akayi dashi irinna gado domin bincike ya gano cewa mutum yana iya ''gadon makanta daga uwa ko daga uba, wandda kwayar cutar na jikin uwa ko uba dan haka, idan ba'a dauki wasu matakai ba a fannin likita, to yayan su na iya daukan wannan cuta, dan haka ta wani fannin ana gadon cutar makanta.'' <nowiki>'''Meke haif...) Tag: Visual edit: Switched
- 11:25, 25 ga Yuli, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Bindiga (Sabon shafi: '''''Bindiga''''' dai wata na'urace/makami wacce ake amfani DA ita wajen harbi. Anfara kirkiran bindigane akasar chana fun gabanin haihuwar annabi ISA (a.s) DA shekara dubu daya 1000 ta hanyar amfani da itacen gora wato (bamboo)DA wasu abubuwa daban. Sannan akwai nau'ika da yawa irinsu; Rifles and shotguns. Carbines. Machine guns. Sniper rifles. Submachine guns. Automatic rifles. Assault rifles. Personal defense weapons.)
- 10:57, 25 ga Yuli, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Abubakar ladan zaria (Sabon shafi) Tag: Gyaran gani
- 11:56, 24 ga Yuli, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Ƙwai (#) Tag: Gyaran gani
- 11:12, 24 ga Yuli, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Fanka (Sabon makala) Tag: Gyaran gani
- 06:15, 24 ga Yuli, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Zakara (Sabon shafi: zakara dai dayane daga cikin tsuntsaye Wanda muke kiwo agidajenmu Wanda ba kasafai yake tashiba macenshi itace <nowiki>kaza</nowiki> yana girma sosai kuma idan yariƙa yanayin kwai ƙarami kamar na tsuntu. Wanda yana daga falalarsa Shine yake tashin mutanen da asuba. Haka yana daga cikin imanin musumi shine yin addu'a alokacin dayayi kuka (cara) domin tabbas yaga mala'kun Allah mai rahama. Haka kuma wasu sukan fassara mafarkinshi idan mutum yayi. Zakara iri irine kowacce ka...) Tag: Visual edit: Switched
- 18:38, 23 ga Yuli, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Doula (Sabon makala) Tag: Gyaran gani
- 17:05, 23 ga Yuli, 2021 M I Idrees hira gudummuwa created page Akori kura (Sabon makala) Tag: Gyaran gani