Zobe wani dan ƙarfe ne ko kuma gwal ko zinare zagayayye-(Circle) da ake ƙwalliya da shi a hannu, zobe abu ne da ake ƙwalliya da shi domin ƙara kyau ko domin tabbatar da soyayya a tsakanin masoya.

Zobe
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na bijou (en) Fassara
Suna saboda digit (en) Fassara
zobe akan takarda

Muhimmanci gyara sashe

Zobe nada matuƙar mahimmanci a wasu ƙasashen da suka ɗauke shi jigo sosai a cikin soyayya kamar India da wasu ƙasashen

Ire-iren zobina gyara sashe

Akwai ire-iren zobe da ake amfani dasu da yawa.

  1. Zobe na ƙarfe
  2. Zobe na azurfa
  3. Zobe na zinare
  4. Zobe na roba[1]

Manazarta gyara sashe