Fasaha
Fasaha - Wannan kalma tana nufin kirkirar wani abu da aka samo daga kimiya zuwa ga wani abu da za'a iya amfani da shi ta hanyoyi da dama, kamar su mota, wayar tarho, jirgi da dai sauransu. Wannan hanya tana taimakon Injiniyoyi (masu 'kere-'kere) wajen tabbatarwa sun maida rayuwa ta zama cikin sauki ga Dan Adam.
![]() | |
---|---|
academic discipline (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
applied science (en) ![]() |
Practiced by (en) ![]() |
technologist (en) ![]() |
Studies (en) ![]() |
technique (en) ![]() |
Uses (en) ![]() |
technique (en) ![]() |
Tarihin maudu'i |
history of technology (en) ![]() ![]() |
.