Sifiri ko Sufuri Shine ababen da'ake amfani dasu wajen sawwaƙe tafiya, ko na nesa ko kuma kusa. Ko kuma tafiya daga Wani waje zuwa wani waje kan abin hawa, wannan abin hawan yakasance dokine, jakine, raƙumi ne koma menene indai ba kafa bane to sifiri ne. wanda ayau ake amfani da mota, mashin, jirgin sama, da na kasa dama na ruwa domin sauƙaƙe nisan tafiya.

Keken-doki
tashar motar

Bangarorin Sufuri

gyara sashe
  1. Doron ƙasa
  2. Sararin samaniya
  3. Saman ruwa/Teku
 
moto da mashin

Doron Ƙasa

gyara sashe

A doron ƙasa munada ababen da ake amfani dasu wajen sifiri da yawa, wadanda sunfi waɗan ake amfani dasu asauran bangarorin misali

Idan muka lura zamu ga cewa dukkanin wannan abubuwan suna kawai iya tafiya ne a bayan ƙasa daganan ba wanigu.

Sararin samaniya

gyara sashe

Sararin samaniya a sararin samaniya abu kusan dayane mai matukar muhimmanci sosai ake amfani da shi shi ne jirgin sama.

Saman ruwa

gyara sashe
 
jiragen Ruwa a ruwa

Saman ruwa haka saman ruwa abin hawa mai matukar muhimmanci sosai wanda aka fi amfani dashi wurin sifiri shine jirgin ruwa da kwale-kwale.

Manazarta

gyara sashe