Mutum idan akace mutum a Hausa ana nufin Ɗan Adam mata/mace ko namiji, jinsin namiji da na mace sune mutum, akan ce "mutumi" ana nufin namiji akan ce "Mutuniya" ana nufin mace.

Mutun
yaro
yarinya
mutane masu zuwa duniyar wata

Manazarta gyara sashe