Asma'u Adamu
Asma'u Adamu jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, sunan ta Asma,u Adam Abdullahi tsohuwar jaruma ce, ta Yi fina finai da dama a masana'antar kanniwud, ta rasu a ranar 12 ga watan Yuli shekarar 2020, jarumar ta rasu tabar Yara guda hudu da Kuma iyayenta, margayiya Asma,u Haifaaffiyar Karamar hukumar Danbatta ne a jihar kano, mahaifin ta Alhaji Adamu Abdullahi shine sarkin fulanin garin .ta shigo harkan fim ta hannun jarumi shuaibu lawan lilisco,ta fito a Shirin fim Mai dogon zango na kwana casa,in , SE Kuma fim din kaico, SE fim din umar.wata majiya tace dalilin mutuwarta mayu ne sila.[1][2]