Mashin
Inji me taya biyu da ake hawa
Mashin wanda aka fi sani da Babur (kasancewar kalmar mashin nau`ine na jam`in sunan na`ura). Shi dai babur abun hawa ne na zamani da ake amfani dashi wajen daukaka wahalar tafiye tafiye a wannan lokacin daya samo asali daga kasashen turawa.
Mashin | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | motorcycle based vehicle (en) , two-wheeler (en) , single-track vehicle (en) da road vehicle (en) |
Amfani | motorcycling (en) |
Associated hazard (en) | motorcycle accident (en) |
Has characteristic (en) | motorcycle model (en) , engine displacement (en) da power (en) |
Amfani wajen | motorcyclist (en) da bikers (en) |
Nada jerin | list of motorcycle manufacturers (en) |
Asali
gyara sasheAsali dai mashin ba dashi ake amfani ba wajen tafiye-tafiye amman daga baya ne cigaba yazo inda ake amfani dashi domin zaka iya tafiya mai nisa da shi a cikin lokaci kankani.[1]
Hotuna
gyara sashe-
Babur na Kamfanin Suzuki
-
Baburan Indiya