Wake
Painted Pony Bean.JPG
subclass ofseed, Kayan miya, abinci Gyara
natural product of taxonFabaceae Gyara

Wake dangin kayan hatsi ne da'ake dafawa, amman galibi anfi amfani da shi a matsayin hadi da wani abinci, duk da yake ana cin shi hakanan in an dafa.

Dafaffen wake fate
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.