Masana'anta, dayawa kuma kuma Masana'antu; Masana'anta itace wuri ko cibiyan da ake samar da sababbin kayayyaki don amfanin yau da kullum, iri daban daban ko kuma iri daya, yadanganta da wace irin masana'anta ce ko wani irin abu ne suke kyerawa, suna aikine ta hanyar amfani da injina Dan kyere-kyere, ko amfani da hannu da dai sauran wasu hanyoyi.

Wikidata.svgMasana'anta
economic activity (en) Fassara
Robocrane Project.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na commodity production (en) Fassara da engineering process (en) Fassara
Bangare na secondary sector of the economy (en) Fassara
Yana haddasa pollution (en) Fassara
Gudanarwan factory worker (en) Fassara da machine fitter (en) Fassara
NACE code (en) Fassara C
wani kamfani kenan tun a lokacin baya
wata masana'anta kenan

TarihiGyara

 
wata tsohuwar masana'antar jirgin kasa kenan a karnin baya

Asalin masana'antu sun farane daga shekarun da ake yin bauta. A lokacin da ake tursasa bayi.yin ayyuka a kamfanoni inda ake samar da kamfanoni. Wannan ne ma yasa turawan yamma sukayi ta jigilar bayi daga nahiyar Afrika zuwa kasashen su kamar Amurika da Turai. Daga baya.kuma sakamakon samun injina ne sai harkokin masana`antu yayita habaka.