Biryani
Abincin shinkafa daga yankin Indiya/Pakistan
Biryani Sanannen abinci ne a kasar Indiya[1][2] kuma anfi saninsa a kasar indiya da Pakistan[3] a duk fadin duniya, Biryani yana daukar lokaci da kuma jan aiki wurin yinshi amma ya cancanci hakan domin kuwa hakika yanada wahalaryi.
Biryani | |
---|---|
mixed rice dish (en) | |
Kayan haɗi |
rice as food (en) kifi nama Kwai |
Kayan haɗi | shinkafa, nama, kifi, Kwai da chicken as food (en) |
Said to be the same as (en) | Parêv (en) |
Sinadaran haɗa biryani
gyara sasheIri-iren Biryani
gyara sasheAkwai manyan biryani iri-iri, kuma sunada mahimmanci ga wasu al'umma musamman ta yankin indiya da Pakistan. Ga wasu daga cikinsu:
Sindhi Biryani: irin wannan biryani mai ban sha'awa wanda ya shahara a Birni Pakistan kuma an san shi da dandano na kayan yaji, da shinkafa.
Mughlai biryani : An gina wannan Biryani tare da curd, kaza, almond, da ghee, 'ya'yan itatuwa masu busassun, da kuma kayan dandano, kuma yana dadi shima sosai.[4][5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Daniyal, Shoaib. "Biryani is India's most popular dish – so why does the BJP hate it so much?". Scroll.in (in Turanci). Retrieved 2021-12-17.
- ↑ Tandon, Suneera (16 December 2020). "Jubilant FoodWorks forays into biryani business with 'Ekdum'". mint (in Turanci). Retrieved 15 November 2021.
- ↑ Wallis, Bruce (12 April 2017). "Eat My Words: A taste of Iraqi Kurdistan". Duluth News Tribune (in Turanci). Archived from the original on 5 October 2021. Retrieved 22 February 2023.
- ↑ https://www.bbc.co.uk/food/recipes/chickenbiriyani_89035
- ↑ https://www.bbcgoodfoodme.com/recipes/chicken-biryani/