Kiwo shine aikin da ya kunshi rainon dabbobi domin cin gajiyarsu ko amfana daga garesu, ta hanyar amfani da abinda suke samarwa kamar nama, gashi, mai, nono, Kashi, kwai dadai sauransu. Kiwo ya hada da kula da dabbobi ko neman karin yawansu dan saidawa da basu abinci, da basu magani. A duk fadin duniya al'ummomi daban-daban na da ire-iren hanyoyin da suke kiwota dabbobinsu kuma ya banbanta da na wasu al'umman, hakazalika mafiya yawan dabbobin da aka fi kiwota su a duniya sune dabbobi kamar; Saniya, Tumaki, Akuya, Kaji, Aladu, Kifaye da sauransu. Har wayau akwai wasu nau'ukan dabbobi da ake kiwota su a wasu bangaren duniya, kamar Doki, Zomo, Zuma, kunkuru, Tsintsaye da sauransu. Wadanda a yanzu suke yaduwa a duniya kuma kusan kowa na kiwota su.

bafullatani na Kiwon shanu sa
shanu na kiwo
wata mace tana kiwon shanu
Wikidata.svgKiwo
economic activity (en) Fassara da agricultural practice (en) Fassara
Cattle and sheep.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na economic activity (en) Fassara, Ilmi da agricultural production (en) Fassara
Bangare na Noma da Q106099028 Fassara
Catalog code (en) Fassara 014
Product or material produced (en) Fassara livestock (en) Fassara
By-product (en) Fassara manure (en) Fassara
Gudanarwan zooenginer (en) Fassara, fighting bull rancher (en) Fassara, rancher (en) Fassara da peasant (en) Fassara
NACE code (en) Fassara 01.4
makiyayi cikin shanunsa

ManazartaGyara