Zinari
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Zinari, ɗaya ne daga cikin ma'adanai da ake haƙowa a cikin ƙasan ƙasa, kuma yana cikin ajiyar mutanen zamanin da, makera sune sukan narka zinari domin su sarrafashi zuwa Irin abunda suke da bukata. Mata sune wadanda sukafiyin amfanida zinari musammanma masu hannu da shuni (kudi) kasancewar yanada daraja/tsada.
Akan sarrafa zinari zuwa abubuwa DA yawa kamar irinsu dankunne, zobe, awarwaro, sarka, d.s
Hotuna
gyara sashe-
Wurin haƙar ma'adanai
-
Gungun magana Zinari