Tsiro wani abune, wanda yake futowa daga karkashin kasa zuwa saman kasa, wasu tsirran ana sukaasu a gida sabo kyawata muhalli yana futowa kala kala wani yana futowa a matsayin bishiya wani kuma yana futowa a matsayin ciyawa tsiro wani abune Wanda yake da launin Kore yayin da yafara tasawa, gashi gwanin ban sha'awa,anayin ado da tsiro a gurare da dama kamar gida, masana'anta, company,dadai sauransu.sannan tsiro ana samun shi a inda ruwan sama ya jika kokuma a inda aka zuba ruwa aka shuka dan a samu tsiron,wani tsiron yakan fito ya girma harma yayi 'ya'ya.

yanayin tsirrai yanda suke fito

'Tsiro' ana iya kiransa jaririn itaciya,wanda ke fitowa daga kasa bayan anyi shuka.