Kuɗi
(an turo daga Kudi)
Kuɗi, a inda akafi amfani da Kalmar, tana nufin kowane irin abu da ake amfani dashi a wajen cinikayya medium of exchange, musamman waɗanda ke kaiwa da dawowa, kamar Takardun banki da Ƙwandala.[1][2] wani ma'anarsa shine ita wani tsari ne na kudi da ake amfani dasu musamman a kasa.[3] ƘarƘashin wannan ma'anar ne, Dalar Amurka, British pounds, Australian dollars, European euros da Russian ruble duk suka zama misalan kudi ne.[4].
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
legal tender (en) ![]() ![]() ![]() |
Use (en) ![]() |
payment (en) ![]() ![]() |
Tarihin maudu'i |
history of money (en) ![]() ![]() |
ManazartaGyara
- ↑ "Currency". The Free Dictionary.
- ↑ Bernstein, Peter (2008) [1965]. "4–5". A Primer on Money, Banking and Gold (3rd ed.). Hoboken, NJ: Wiley. ISBN 978-0-470-28758-3. OCLC 233484849.
- ↑ "Currency". Investopedia.
- ↑ "Guide to the Financial Markets" (PDF). The Economist.