Shekara da turanci year, shekara itace tsawon kwanaki dari uku da sittin da biyar (365) dake zagayowa a tsawon wannan lokaci, kuma ranaku bakwai ne suke bayar da mako, a inda makonni hudu suke bayar da wata, sannan watanni goma sha biyu suke bada shekara.

Wikidata.svgshekara
unit of time (en) Fassara, unit without standard conversion to SI (en) Fassara da UCUM derived unit (en) Fassara
Analemma fishburn.tif
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na time interval (en) Fassara da orbital period (en) Fassara
Unit symbol (en) Fassara a, год, г. da год.
Auna yawan jiki tsawon lokaci
Subdivision of this unit (en) Fassara quarter (en) Fassara