Damina na nufin lokaci wanda ake yin ruwan sama. sannan lokaci da Manoma suka fi yin noma wato noman hatsi da dai sauransu.

Ruwan sama na sauka lokacin damina

Hatsi waɗanda ake nomawa a lokacin damanaGyara

Akan amfana da hatsi irin su Masara, Gero, Dawa, Shinkafa dadai sauransu.

 
ruwun sama na sauka lokacin damina

ManazartaGyara