Tarayyar Amurka, (da Turanci United States of America) ko Amurka ko Amurika ko Amerika ko Haɗin kan Jahohin Amurka jamhoriya ce da ta haɗa jihohi guda hamsin (50), da faɗin ƙasa da manya manyan ƙasashe masu cin gashin kansu guda biyar. Akwai kuma wasu yankunan marasa ƴanci guda 11, da kuma wasu kananan tsibirai guda 9. Amerika na da faɗin ƙasa da takai sukwaya mil miliyan 3.8 (wato kilo mita 9.8), da kuma adadin mutane miliyan 325, ƙasar amurka itace ƙasa ta uku ko ta huɗu wajen yawan faɗin ƙasa kuma ta uku wajen yawan mutane. Birnin tarayyar ƙasar shine Washinton Gundumar Kolombiya, birni mafi yawan jama'a da girma kuma shine New York. Jihar Alaska itace a gefen kwanar arewa maso yamma na arewacin Amurka, iyaka da ƙasar Kanada daga gabas. Rushewar Tarayyar Soviets yayi sanadiyyar zaman Amurka ƙasa mafi ƙarfin iko a duniya kuma Amurka itace ƙasar da ta gabatar da mulkin demokradiyya a ƙasashen duniya da dama

Tarayyar Amurka
United States of America (en)
Estados Unidos de América (es)
Wááshindoon Bikéyah Ałhidadiidzooígíí (nv)
Iunaite Sitete o Amerika (sm)
Estados Unidus (ch)
ᏌᏊᎢᏳᎾᎵᏍᏔᏅᏍᎦᏚᎩ ᎾᎿ ᎠᎺᏰᏟ (chr)
Tutar Tarayyar Amurka Tambarin Gwamnatin Tarayyar Amurka
Tutar Tarayyar Amurka Tambarin Gwamnatin Tarayyar Amurka


Take The Star-Spangled Banner (en) Fassara (3 ga Maris, 1931)

Kirari «Ga Ubangiji muka dogara» (1956)
Official symbol (en) Fassara Bald Eagle (en) Fassara
Suna saboda Amurka
Wuri
Map
 39°49′41″N 98°34′46″W / 39.828175°N 98.5795°W / 39.828175; -98.5795

Babban birni Washington, D.C.
Yawan mutane
Faɗi 332,278,200 (2021)
• Yawan mutane 33.81 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 122,354,219 (2020)
Harshen gwamnati Turanci (de facto (en) Fassara)
Labarin ƙasa
Bangare na Amirka ta Arewa
Yawan fili 9,826,675 km²
Coastline (en) Fassara 95,471 mi
Wuri a ina ko kusa da wace teku Arctic Ocean (en) Fassara, Pacific Ocean da Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Denali (en) Fassara (6,190 m)
Wuri mafi ƙasa Badwater Basin (en) Fassara (−86 m)
Sun raba iyaka da
Mexico
Kanada (1 ga Yuli, 1867)
Bayanan tarihi
Mabiyi Confederate States of America (en) Fassara da Thirteen Colonies (en) Fassara
Ƙirƙira 4 ga Yuli, 1776:  (United States Declaration of Independence (en) Fassara)
12 Mayu 1784:  (Treaty of Paris (1783) (en) Fassara)
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati presidential system (en) Fassara, Jamhuriyar Tarayya da jamhuriya
Majalisar zartarwa Federal Government of the United States (en) Fassara
Gangar majalisa United States Congress (en) Fassara
• Shugaban Tarayyar Amurka Joe Biden (20 ga Janairu, 2021)
Majalisar shariar ƙoli Babban kotun Koli na Amurka
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 23,315,080,560,000 $ (2021)
Kuɗi United States dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .us (mul) Fassara, .mil (mul) Fassara da .gov (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +1
Lambar taimakon gaggawa 911 (en) Fassara
Lambar ƙasa US
Wasu abun

Yanar gizo usa.gov
Facebook: USAGov Twitter: usagov Instagram: usagov Youtube: UCcS5Ar_-1AWByLfBmJOG8Xg Pinterest: USAGovArchived Edit the value on Wikidata
Expo 2010 United States of America pavilion

Mutanen Paleo-Indian ne suka yi hijira daga ƙasar Rasha zuwa Arewacin Amurka aƙalla shekaru 15,000 da suka wuce. Mulkin mallakar turawan Birtaniya ya fara ne daga ƙarni na 16. juyin juya halin Amurka ya fara ne a shekara ta 1776. An kawo ƙarshen yaƙin ne a shekara ta 1783 bayan kafuwar Tarayyar Amurka. Amurka na amfani da Kundin tsarin mulki na shekara ta 1788, wanda aka sama suna The bill of right. Ƙasar Amurka itace ƙasa mafi ƙarfin iko a Duniya tun bayan rushewar Taraiyar Soviets. Kuma itace ƙasar da ta gabatar da mulkin demokradiyya a wasu daga ƙasashen dake duniya.

ƙasar Amurka itace ta gabatar da Majalisar Dinkin Duniya, Bankin Duniya, da sauran manyan ƙungiyoyin duniya.Amurka itace ƙasa mafi ƙarfin tattalin arzikin duniya da siyasa da kuma al'adu.

Tarihin Amurka

gyara sashe

sunana Yusuf sahabi,

Ƙarin Bayani

gyara sashe

Wikimedia Commons on Tarayyar Amurka