Zakara
Zakara dai ɗaya ne daga cikin tsuntsaye wanda kuma muke kiwo a gidajen mu wanda ba kasafai yake tashiba macenshi itace kaza yana girma sosai kuma idan yariƙa yanayin kwai ƙarami kamar na tsuntu.[1] Wanda yana daga falalarsa shine yake tashin mutanen da asuba. Haka yana daga cikin abin da akeso daga musulmi shine yin addu'a a lokacin dayayi kuka, (cara) domin tabbas yaga mala'kun Allah mai rahama. Haka kuma wasu sukan fassara mafarkinshi idan mutum yayi. Zakara[2] iri irine kowacce kasa da irin nata zakaran kamar yadda kowace kasa da irin nata mutanen, akwai na italiya, Birtaniya, indiya, jamani
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://hausadictionary.com/zakara
- ↑ https://aminiya.ng/zakara-ya-kashe-dan-sanda/