Tushe yananufin asalin abu kokuma ta'inda Abu ya/ta Fara, wannan abun mutum ne, dabba, Abu memotsi, KO Mara motsi Kai komai akanyi amfani Da tushe domin nuna asalinshi. To amma ashalin tushi Ana amfani dashine akan shuka, tsiro domin hakan nanuna kasansu KO asalin inda yafara tsirowa. Zamudauki Kalmar tushe misata wasu tannin, zamufara DA shuka KO tsiro Idan akace tushen Shuka ko tsiro Ana nufin asalin mafitarta ta Kasa KO mafitar jijiyoyinta. Tushe labari Tushen labari yana nufin farkon labarin/lamarin ta yadda yafaru. Tushen mutun Ana cewa tushen mutum ta hanyar nuni ga asalin mahaifansa/iyayensa wadanda suka haifeshi kokuma mahaifinsa. Haka zaka iya cewa tushen komai DA nufin asali/mafari/farkon Abu.

Manazarta

gyara sashe