Bindiga
Bindiga dai wata na'urace ko makami mai matukar sauri wacce ake amfani da ita wajen harbi, musamman a wajen yaki.
![]() | |
---|---|
weapon functional class (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
projectile weapon (en) ![]() ![]() |
Mabiyi |
early thermal weapons (en) ![]() |
Alaƙanta da |
gun mount (en) ![]() |
Hashtag (mul) ![]() | firearms, GunOfTheDay da Guns |
Uses (en) ![]() |
combustion (en) ![]() ![]() |





Tarihi
gyara sasheAnfara kirkiran bindigane a kasar chaina tun gabanin haihuwar annabi ISA (a.s) da shekara dubu daya 1000 ta hanyar amfani da itacen gora wato (bamboo) da wasu abubuwa daban.
Ire-iren bindugogi
gyara sasheNa gargajiya
gyara sashe
Sannan akwai nau'ika da yawa na bindugogin zamani irinsu;