Malami, wanda ake kira da malamin makaranta, mutum ne da ke taimaka wa ɗalibai domin su samu ingantaccen ilimi, ƙwarewa, ko nagarta, ta hanyar koyarwarsa.

Malami
sana'a, sana'a da position (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na mai karantarwa
Applies to jurisdiction (en) Fassara no value
Field of this occupation (en) Fassara koyarwa da Karantarwa
Hashtag (en) Fassara teachers
Relevant qualification (en) Fassara Praxis Early Childhood Education Exam (en) Fassara, Praxis 5161 Mathematics Content Knowledge Exam (en) Fassara, Praxis 5941 World US History exam (en) Fassara, Praxis 5235 Biology Exam (en) Fassara da Praxis 5001: Elementary Education (en) Fassara
ISCO-08 occupation class (en) Fassara 23
Hannun riga da learning person (en) Fassara, apprentice (en) Fassara da ɗalibi

A takaice dai malami na nufin, dukkan wani mai ilimi, ko kwararre a wani fanni na ilimim,sannan ya ke iya koyar da ilimin. Ta wata sigar kuma ana iya cewa, malami shi ne mutumin da yake taimakawa Alumma ta yadda zasu samu ingattaccen ilimi, fasaha, ko wata daraja.[1]

Ba bisa ƙa'ida ba kowa zai iya ɗaukar matsayin kansa a malami, (misali lokacin nuna wa abokin aiki yadda ake yin takamaiman aiki kaza). A wasu ƙasashe, ana iya koyar da matasa waɗanda suka je makaranta a wani yanayi na yau da kullun, ko kamar a cikin iyali (makarantar gida), maimakon a cikin tsari na yau da kullun kuma na zamani, kamar makaranta ko kwaleji. Wasu sana'o'in na iya haɗawa da adadi mai yawa na koyarwa (misali ma'aikacin matasa, fasto).

A yawancin ƙasashe, ƙwararrun malamai ana biyan su kuɗi ne, don su koyawa ɗalibai na yau da kullun. Kalmar Malami na da fadi sosai, kuma tana nufin malamai na dukkan dabi'u gani a rayuwa misali; Malamin makarantar boko, Islamiyya, Addini da dai sauransu. Don haka akula wannan maƙalar za ta fi mai da hankali ne akan malamai waɗanda aka ɗauka, a matsayin babban aikinsu na su koyar a biyasu-(malami da ke sana'ar koyarwa), a cikin tsarin koyarwa na ilimi na yau da kullun, kamar a makaranta ko wani wuri na farko na ilimi ko bada horo.

Classroom_at_a_seconday_school_in_Pendembu_Sierra_Leone
Classroom_at_a_seconday_school_in_Pendembu_Sierra_Leone

Ayyuka gyara sashe

malami yakan ware lokacin zuwa lokacin domin yin nazari akan karatun da zai bawa dalibai.yakan dauki nazari ko bincike kafin ya sanya ƙafarsa cikin aji.domin ya tabbata da duk dalibai da suka halarci karatun sun gamsu matuƙa fahimci darasin abin da ya ke koya

Tarihi gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-02-23. Retrieved 2023-02-23.