Shataletale ko randabawul shine zagayen dake tsakiyar mahadan titi Wanda ke dauke da alamomin ababen hawa (traffic) domin saukake wa masu tafiya dakuma rage yawan yin hatsari acikin gari. Shidai Shataletale anayinshine mafi yawa acikin tsakiyar kwaryar gari inda mutane sukafi yawa domin shi yana rage yawan cunkoso da kawo sauki ga masu abin-hawa. Anfara kirkiran shataletale ne a birnin Letchworth Garden,a Birtaniya wato ingilan a alif 1907, and was intended to serve as a traffic kuma anyishine da niyyar matafiya su irinka yada zango tayadda idan suka yada zangonsu idan suka gama hutawa saikowa yatafi to amma, wasu sunce "ai baze yuwuba ace wannan Shataletale ne saboda ai ba manufar asalin Shataletale bane ayada zango , manufarsa shine Arage gudun ababen hawa domin Rage hatsari akan titi da dawoda matuki hankalinshi ta hanyar sassauta wuta idan yana tafiya, Wannan tasa a alif 1966 a kasar UK suka bayarda doka a majalissa na dole a kirkiri Shataletale abiranen garin, Wanda hakan yahaifar da Cecekuce a al'ummar kasar inda baifara aikiba sai a alif 1972 a Swindon, Wiltshire, da shi United Kingdom. acikin birnin Bath da Somaset da wani yanki a kasar ingila ansamu inda akafara amfani da Shataletale ne tun a alif 1768, ammadai kawai zagayenne domin babu (traffic) wanda shine Wanda aka Dade Ana amfani dashi har zuwa alif 1960 Wanda aka zamanantar dashi.

Shataletale
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na intersection (en) Fassara
Gajeren suna Gta.
zanen Shataletale a kasar Faransa.
shataletalen kofar kaura

Sunayen Shataletale da turanci

  • roundabout
  • cycle
  • island
  • rotunda
  • road cycle
  • traffic cycle
  • rotary

Wadannan sune sunayen Shataletale a turance .