Mutum idan akace mutum a Hausa ana nufin Ɗan Adam mata/mace ko namiji, jinsin namiji da na mace sune mutum, akan ce "mutumi" ana nufin namiji akan ce "Mutuniya" ana nufin mace.