Albasa
Albasa kayan lambu ce da ake amfani da ita wajen kara dandano a girki. Sannan kuma tana yin kwayar ta ne a kasa, kuma ana yin amfani da ita a cikin abubuwa da yawa na bangaren kayan abinci. Bugu da kari albasa tana kara sanadari a jikin dan adam.
Albasa | |
---|---|
![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Asparagales (en) ![]() |
Dangi | Amaryllidaceae (en) ![]() |
Tribe | Allieae (en) ![]() |
Genus | Allium (en) ![]() |
jinsi | Allium cepa Linnaeus, 1753
|
General information | |
Tsatso |
albasa da onion juice (en) ![]() |