Ɗarikar Tijjaniya da larabci kuma ana rubuta kalmar haka الطريقة التجانية. Ita wannan ɗariqa ta sufaye ne wanda ta samo tsatso daga gabas kuma ta yaɗu a yammacin afrika musamman ƙasar sinigal, gambiya, muritaniya,tunbuktu, nijar, chadi, gana, da arewaci da kudancin nijeriya da kuma wasu wurare a ƙasar sudan. Mabiyanta su ake kira da Tijjanawa kuma asalin laƙabin sunan su yasamu asaline daga kalmar faransa watau Tidjane.[1] Tijjaniya suna ba al'adu da neman ilimi mahimmanci, kuma suna ƙarfafa mabiyansu watau Murid akan ɗa'a da biyyaya. Kafin ka zama ɗanɗarika sai anyi ma izini da kuma sharaɗi akan ibadu da zaka dunga yinsu wanda mai gabatarwa wautau muqaddam zai gayama.'yan ɗariƙa suna ware lokuta sosai don yin ibadu sosai. Suna da abubuwa da sukeyi kamar haka;

  1. Lazimin Safe
  2. Lazimin Yamma
  3. Ziyaran malamansu
  4. Zikirin Juma'a
  5. Tarbiya
  6. Wuridi da daisauransu.[2]
Inyass

Manazarta gyara sashe

  1. louis, Brenner (2000). Amadou Hampate Ba. Tijjani francophone. Cite has empty unknown parameter: |1= (help)
  2. Davidson, Basil (1995). Africa in History. Simon & Schuster. Cite has empty unknown parameter: |1= (help)