Tumfafiya
Tumfafiya ko Tumfafiya wata itaciya ce mai madaidaicin tsawo wadda take fitowa a wasu kebantattun sassa a duniya irinsu nahiyar asiya da afrika.
Tumfafiya | |
---|---|
Conservation status | |
Least Concern (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Gentianales (en) |
Dangi | Apocynaceae (en) |
Tribe | Asclepiadeae (en) |
Genus | Calotropis (en) |
jinsi | Calotropis procera W.T.Aiton, 1811
|
General information | |
Tsatso | milkweed floss (en) |
Bincike gyara sashe
kasar indiya ta gudanarda wani bincike inda ta tabbatar da cewa iccen/saiwa tumfafiya yana da matukar amfani gurin hada magunguna musamman na gargajiya/itatuwa ko kuma ace Herbal da yaren ingilishi.
Magani gyara sashe
A kasar Hausa sukanyi magani da tumfafiya da yawa d;omin maganin;
Sannan mutanen da suna cin kwallon tinfafiya. Idan aka bude furenta akwai kwallo shi akeci, don a kasar hausa imani tana maganin mayu/maye.[1][2]