Titi
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Titi: Shine shinfiɗaɗɗiyar hanyar kwalta wacce aka chakuɗata da kananan duwatsun kwaru (gravel). Titi na iya kasancewa me fadi ko gajere (single or dual line), aturance, haka ana kasashi zuwa bangare da dama daga daya zuwa hudu yadanganta da yanda ake sonshi.
Sanannan akwai bangaren masu tafiya dana dawowa (hannun zuwa Dana dawowa). Bayan haka titi akwai na kasar dana sama ma'ana na karkashin kasa musamman akasashen da suka cigaba.