Kwalliya
Kwalliya ko kuma Ado duk da cewa dai suna da bambanci, ita kwalliya mata keyi shi kuma ado maza keyi, misali zakaji ance ta chaba kwalliya ko kuma ya chaba Ado. To ita dai kwalliya/Ado abu ne mai matukar amfani sosai saboda suna kare kima da darajar dan adam musamman ma'aurata anason mutum ya kasance mai yawan tsafta wato kwalliya ko kuma Ado Tunba mata ba saboda sune ma'abota kyale-kyale don idan har ya mace bata kwalliya wani lokacin idan aka zo neman auren ta sai kaji anacewa kazama ce ko kwalliya bata iya ba, sabanin maza sai dai ace masa kazami amma baza ace kar a aure shi ba. Shiga nan don sanin kayan kwalliya[1] Amfanin kwalliya ita kwalliya tanada amfani sosai ga kadan daga cikin su:[2]
- Tana kawo kauna da kuma shauki tsakanin ma'aurata
- Tana tabbatar da kimar ya mace harda maza ma
- Tana kara tabbatar da siffan mutum da dai sauransu.
Kwalliya | |
---|---|
class of chemical substances by use (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Abubuwan sunadarai, health care or beauty item (en) da cosmetic product (en) |
Bangare na | cosmetic terminology (en) |
Amfani | beautification (en) da make-up (en) |
Amfani wajen | cosmetology (en) |
Sai dai kwalliya da akeyi ta zamanin nan wasu abubuwa daga cikin kayan kwalliya suna cutarwa sai a kula sosai mata.[3]
- Tana kara kyau da kuma kima ga maza da mata