Dankunne dai wani nau'in kayan ado ne da ake sawa a gefen kunne. Mafi yawa mata ke amfani dashi domin yin kwalliya.

Ɗan kunne
Bayanai
Kayan haɗi gemstone (en) Fassara
Model item (en) Fassara ear cuff (en) Fassara

Ire-Iren Dankunne gyara sashe

Awai ire-iren dankunne da ake amfani da su kamar haka:

1.Dankunne na Zinari

2.Dankunne na Azurfa

3.Dankunnen karfe

4.Dankunnen Roba.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe