Lofe abin amfani ne a Ƙasar Hausa da wani sashin kasar indiya Ana amfani da shi wajen zuƙar hayaƙi a matsayin maganin wasu cututtuka. Ana yin sa da ƙasa. Masu ginin tukwane su suke samar da shi, tahanyar kwaba kasa inya bushe sai akonata. Saidai ayanzu badon magani kadai ake amfani dashi lofe ba Ana amfani dashine washi don zukar tabar wiwi, Sabanin magani.

Manazarta

gyara sashe