Bincike yagano cewa akwai bakake har guda talatin da hudu a daidaitacciyar hausa daga ciki wannan adadin kuma talatin da biyu zanan kansu sukeyi, biyu kuwa suna zaman wani nakinne.

Ire-irensu

gyara sashe

Ga wadannan bakake kamar haka;

  • /b/ - baba
  • /ɓ/ - ɓera
  • /m/ - maraya
  • /f/ - fata
  • /fy/ - fyacewa
  • /t/ -taro
  • /d/ - dabino
  • /ɗ/ - dinya
  • /i/ - iska
  • /r/ - hira
  • /s/ -safa
  • /n/ - nama
  • /z/ - zaure
  • /ts/ -tsada
  • /c/ - ciyawa
  • /j/ - jaki
  • /sh/ - shayi
  • /r/ - rake
  • /y/ - yunwa
  • /k/ - kaka
  • /ƙ/ - sako
  • /g/ - giwa
  • /ky/ -kyauta
  • /ƙy/ - kyaure
  • /gy/ - gyra
  • /kw/ - kwakwa
  • /ƙwa/ -kwakwa
  • /gw/ - gwarzo
  • /w/ - gawayi
  • /'/ - 'aku
  • /h/ - hawaye
  • /'y/ - 'ya'ya
Sannan kuna wadanda suna wakiltar wannan harafin (n) sune na masu lankwasa kamar haka.
/ŋ/- tiŋkiya, naŋ, saŋko, gaŋga ds. 

[1]

/ɲ/- hanya, kunya, shaɲya ds.[2][3]

Manazarta

gyara sashe
  1. littafin daidaitacciyar hausa, na farfes abba rufa'i malami a sashin nazarin harsuna
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-07-20. Retrieved 2021-08-06.
  3. https://www.iaaw.hu-berlin.de/en/africa/linguistik-und-sprachen/african-languages/hausa