Bille
Tsaga ko bille wata alama ce ta yanka ko tsaga fata da wasu ƙabilu da yaruka kan yi da aska a fuska ko a jiki , saboda bambanta wata ƙabila da wata, ko dangi da dangi, ko kuma don rikon al’ada ko don kwalliya ko don kawar da wata cuta. Kuma mafi yawan masu yin wannan aikin na tsaga sune Hausawa ke Kira da wanzamai, waɗanda suke sana'ar wanzanci.
Bille | |
---|---|
sunan raɗi | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | Bille |
Tsarin rubutu | Baƙaƙen boko |
Cologne phonetics (en) | 15 |
Family name identical to this given name (en) | Bille |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Rabe-rabe
gyara sasheHaka kuma An kasa tsagar gargajiya zuwa kashi uku kamar haka:
- -Tsagar gado
- -Tsagar ciwo
- -Tsagar ado KO kwalliya