Malam buɗe littafi
Filfilo daya ne daga cikin kwari masu tashi yana da gangan jiki kamar mai dan tsawo, fuka fukan shi nada faɗi. Filfilo yana tare da buzuzu a iyalance. tsarin halittar sa dakomai kusan dayane sai dai bam-bancin fukafuki.
malan boɗe ido | |
---|---|
organisms known by a particular common name (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Pterygota (en) da Hexapoda (en) |
Taxon name (en) | Rhopalocera |
Taxon common name (en) | motyle dzienne da buławkorożne |
Suna saboda | cream (en) , man shanu da mace |
Has characteristic (en) | holometabolism (en) |
Taxon known by this common name (en) | Rhopalocera (en) |
malan boɗe ido | |
---|---|
organisms known by a particular common name (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Pterygota (en) da Hexapoda (en) |
Taxon name (en) | Rhopalocera |
Taxon common name (en) | motyle dzienne da buławkorożne |
Suna saboda | cream (en) , man shanu da mace |
Has characteristic (en) | holometabolism (en) |
Taxon known by this common name (en) | Rhopalocera (en) |
Fukafukin filfilo nada tsawo da faɗi kuma yakanyi haske idan yana tafiya. Filfilo yana samun abincin shi ne kamar wasu daga cikin dabbobi irinsu zuma, tsutsa d.s. Haka kuma yana kwai ne ya ƙyanƙyashe sannan yanada matakan rayuwa wanda ake cewa (life cycle) a turance guda hudu matakan sune: rayuwarsa cikin ƙwai (egg), yana jariri (larva ko caterpillar), bayan yafara girma (pupa) dakuma (adult) wato wanda yacika girmansa kenan. Adult da larva kawai suna cin ganyene surayu kuma suma sai keɓantattu daga ciki. Haka kuma akwai tsarin iyalantaka na filfilo wanda take farawa daga Pteridae, wato dan fari dakuma sulfurs, dukkansu anfi saninsu ne ta hanyar yawan yawo ko ƙaura wato (magration); Papilionidae, da swallowtails, sune yan parnassians; Lycaenidae, da dan bula wato (blues), coppers, hairstreaks, gossamer-winged filfilo; Riodinidae, dukkansu ana samunsune ayankin amurka ; Nymphalidae, da brush-footed filfilo; Hesperiidae, skippers; and Hedylidae, merican moth-butterflies (yawancin lokuta ana sahine amatsayin mabiyi ga wannan tsari iyalantakan wato "Papilionoidea"). brush-footed filfilo kuma shine yake wakiltar babban tsarin iyalantaka (family) hadida wannan iyalin na admirals, fritillaries, monarchs, zebras dakuma painted ladies.yammata masu zane da hausa. [1]
Manazarta.
gyara sashe- ↑ Natarajan, Swaminathan (26 May 2021). "Matar da ta yi tafiyar kilomita 16,000 don kamo malam buɗe mana littafi". BBC Hausa. Retrieved 2 August 2021.