Taskira mazubi ce da ake adana kayayyaki a ciki, musamman kayan miya na Mata irinsu busashen daddawa, tumatur, tarugu, albasa, tattasai D.s wadanda suke saƙa taskiradai sune masuyin igiyar tsawon wacce akeyi DA ganyen kaba. Haka kuma bahaushe yanayuma taskira kirari dacewa "taskira asirin medaki, a wata hausar ana nufin taskira da ma'ajiyar kayan kadi kamar su auduga, mazarin kadi, farar kasa, danko da sauransu.

Manazarta

gyara sashe