Rago dai wata halitta ce cikin dabbobi mai matukar daraja da mahimmanci tun lokacin annabawa, domin akan yi amfani da shi wato yanka shi musamman lokacin babbar Sallah, lokacin Layya

Rago
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumChordata
Classmammal (en) Mammalia
OrderArtiodactyla (en) Artiodactyla
DangiBovidae (en) Bovidae
GenusOvis (en) Ovis
jinsi Ovis aries
Linnaeus, 1758
General information
Babban tsaton samun abinci grass (en) Fassara, dietary fiber (en) Fassara, hay (en) Fassara, forb (en) Fassara, Bromus tectorum (en) Fassara, Euphorbia virgata (en) Fassara, Pueraria thomsonii (en) Fassara, Centaurea maculosa (en) Fassara da sagebrush (en) Fassara
Tsatso sheep wool (en) Fassara, sheepskin (en) Fassara da sheep milk (en) Fassara
Audible frequency range 100 hertz (en) Fassara — 30,000 hertz (en) Fassara
Kalan ragunan wasu ƙasa, ba irin na Najeriya ba
Burtumin rago mai ƙaho wanda ya isa ayi layya dashi

Anfi samun shi a lokacin layya a wajen yankawa ayi layya a lokacin gudanar da bikin babbar sallah. Har ila yau rago dabba ne Mai mukar tarihi acikin dabbobi, mafi yawan yareka suna yanka rago a ranar Sallah da suna idan akayi haihuwa ko kuma idan za'ayi shagali, rago dabba ne da duk duniya ana cin namar sa, sannan yana daga cikin nama masu dadi da Gina jiki, rago ne dabbar da akafi yankawa a duniya a lokacin murnar babbar sallah wato sallar layya [1]

Manazarta gyara sashe

  1. https://hausadictionary.com/rago