Pakistan ƙasa ce da ke a cikin yankin Kudancin Asiya. Kuma Tana kusa da Indiya, Iran, Afghanistan, da Din. A hukuman ce ana kiran ta Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan. Tana da dogo mai tsayi kusa da Tekun Larabawa a kudu. Pakistan ce ta biyar a yawan jama'a (miliyan 207.77) a Duniya. Ƙasar Pakistan tana da faɗin ƙasa gaba ɗaya na 880,940 km2 (340,130 sq mi) (gami da yankunan da Pakistan ke riƙe da su na Azad Kashmir da Gilgit Baltistan). Wannan ya sanya Pakistan ta zama ƙasa ta 34 a Duniya. Pakistan ce ƙasa ta bakwai mafi yawan sojoji a Duniya. Babban birnin Pakistan shi ne Islamabad. Kafin shekara ta 1960, Karachi ne, wanda yanzu shine birni mafi girma a ƙasar.

Globe icon.svgPakistan
پاکستان (ur)
Flag of Pakistan (en) Coat of Arms of Pakistan (en)
Flag of Pakistan (en) Fassara Coat of Arms of Pakistan (en) Fassara

Take Qaumi Taranah (en) Fassara

Kirari «Iman, Ittihad, Nazm (en) Fassara»
Suna saboda cleanliness (en) Fassara
Wuri
Pakistan on the globe (de-facto and claimed hatched) (Afro-Eurasia centered).svg
 30°N 71°E / 30°N 71°E / 30; 71

Babban birni Islamabad
Yawan mutane
Faɗi 216,565,318 (2019)
• Yawan mutane 245.56 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Urdu
Larabci
Labarin ƙasa
Yawan fili 881,913 km²
Wuri mafi tsayi K2 (en) Fassara (8,610)
Wuri mafi ƙasa Arabian Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi British India (en) Fassara, Provinces of India (en) Fassara da Dominion of Pakistan (en) Fassara
Ƙirƙira 14 ga Augusta, 1947
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya
Majalisar zartarwa Government of Pakistan (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Pakistan (en) Fassara
• President of Pakistan (en) Fassara Arif Alvi (en) Fassara (2018)
• Prime Minister of Pakistan (en) Fassara Imran Khan (en) Fassara (18 ga Augusta, 2018)
Ikonomi
Kuɗi Pakistani rupee (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:00 (en) Fassara
Suna ta yanar gizo .pk (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +92
Lambar taimakon gaggawa 1122 (en) Fassara, 15 (en) Fassara da 16 (en) Fassara
Lambar ƙasa PK
Wasu abun

Yanar gizo pakistan.gov.pk

Sunan Pākistān yana nufin ƙasa Mai Tsarki a cikin harshen Farisanci da Urdu

ManazartaGyara