Yaji ko Borkono dai abu ne da ake amfani da shi a cikin abinci domin ƙarawa ɗanɗanon abincin ɗaɗi, duk da aƙwai mutanen da basu damu da yaji ba, sai dai anyi ittifaƙin mata sune sukafi shan yaji. Yaji dai noma shi ake duk da abubuwan da ake nomawa masu yaji suna da yawa.

Dan waƙe da mai da yaji
Cikin attaruhu
Yaji
Yaji da Barkono a Kasuwa

Ire-iren yaji

gyara sashe
  1. Attarigu
  2. Tattasai. Da dai sauran su[1]

abubuwan da ake bukata wurin hadawa

gyara sashe

tasshi

kuli kuli

maggi

citta da karamfani

tafarnuwa[2]

Manazarta

gyara sashe