Kwai dai wani ruwan sinadarin halittane wanda wasu halittu jinsin mata, sukeyi musamman

Kwai na tsuntsaye a kwando
kyankyaso zaiyi kwai
kwan kadangae
kwan gizo gizo
Ƙwayaye
kwayaye
kwan kaza ba kwasfar

nau'in tsuntsaye, macizai, ƙwari, da wasu dayawa daga dabbobin ruwa kifi da sauransu. Samfarin ƙwai dai mulmulalle ne kuma yawancin kwasfarsa nada karfi musamman na tsuntsaye banda na wasu ƙwari.

Kari bayani

gyara sashe

Kamar kifi kuwa nashi nada laushi da kyankyaso da dai sauran su. Dabbobinda keyin ƙwai suna yin shine lokaci bayan lokaci, akwai wadaynda kuma koshi nasa suyi ƙwan kamar agwagwa ta turawa tanayin kwaine lokacin sanyi da damina amma idan zata dinga samun koshi wanda ya wuce daidainta to zata dingayin ƙwai. To ammafa shi wannan nau'in ƙwan saidai aci domin baya ƙyanƙyasuwa saboda ƙoshi yakawoshi ba barbara ba.

Manazarta

gyara sashe