Lokaci
Lokaci: nuni ne ga wata gaba da ake ciki, ta dare ko rana. Kuma mizani ne na faruwar da babu kakkautawa sai dai cigaba dan kasancewar al'amurra cikin yanayi masu aukuwar da ba dawowa baya sai dai cigaba daga yanzu zuwa gaba.
Lokaci | |
---|---|
scalar quantity (en) da spatio-temporal entity (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | sequence (en) |
Bangare na | spacetime (en) |
Karatun ta | philosophy of space and time (en) , general relativity (en) da sociology of time (en) |
Quantity symbol (string) (en) | t da τ |
ISQ dimension (en) | |
Described at URL (en) | w3.org… |
Has characteristic (en) | unidirectionality (en) da time factors (en) |
Manifestation of (en) | measurable set (en) |
Lokaci adadi ne da ake aunawa aukuwar dukkan al'amurra don tantance gabar aukuwar lamarin ko, jera lokuta. Ana amfani da lokaci domin daidaita lokacin da ababen da suka faru ko nisan lokaci da ke tsakaninsu, da kuma yawan nisan lokacin da karar sautin lokaci.
Hotuna
gyara sashe-
Yanayin canjin yanayi
-
Yanayin tsarin lokacin girman rayuwar dan Adam