Kaza na daga cikin jinsin tsintsaye wadanda ake ajiyewa a gida domin kiwo. Mutane nayin kiwon kaji ne domin amfana da naman su ko kuma kwansu ko kuma don a sayar domin kudi. Namijin kaza shine zakara

Kaza
Barnevelder Cock.png
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumChordata Chordata
ClassAves
OrderGalliformes Galliformes
FamilyPhasianidae Phasianidae
GenusGallus Gallus
JinsiRed Junglefowl Gallus gallus
subspecies Translate Gallus gallus domesticus
,
Zakara
Wani jinsi na kazar gidan gona
Kaza da ƴaƴanta
Zakara na cara

Rabe raben kaloli na kajiGyara

Akwai kala kala acikin jinsi na kaji kamar baka, fara, ja, sai kuma masu hade da kaloli kamar mai ja da baki dama wani ratsi na fari ko shudi, ko kuma mai digo na fari da baki a dukkan jikinta.

 
Wake waken kaza

Kalli hotunan KajiGyara

 
Kwayayen kaji