Adamawa

jiha a Najeriya

Jihar Adamawa jiha ce wacce take Arewa maso gabasshin ƙasar Najeriya. Ta na da yawan fili kimani na kilomita arabba’i 36,917 dubu talatin da shida da dari tara da goma sha bakwai, yawan Jama’a (). (ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2006). Babban birnin jihar ita ce Yola. Wasu daga cikin dattijan Jihar sun hada da: Atiku Abubakar

Globe icon.svgAdamawa
Adamawa State (en)
Mandara Mountains from Yola.jpg

Wuri
NigeriaAdamawa.png
 9°20′N 12°30′E / 9.33°N 12.5°E / 9.33; 12.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birni Yola
Yawan mutane
Faɗi 4,248,436 (2016)
• Yawan mutane 115.08 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 36,917 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Jihar Gongola
Ƙirƙira 27 ga Augusta, 1991
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa executive council of Adamawa State (en) Fassara
Gangar majalisa Adamawa State House of Assembly (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 640001
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho +234
Lamba ta ISO 3166-2 NG-AD
Wasu abun

Yanar gizo adamawa.gov.ng

Wurare da yankuna a Afirka ta YammaGyara

  • Tsibirin na Adamawa, wanda ya tashi a Najeriya, ya ratsa Kamaru, ya ƙare a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
Yanzu
Tarihi

WasuGyara

  • Yarukan Adamawa, dangin harsunan da ake magana dasu a yankin da ke sama
  •  
    hotan wani mutum mai aiki sufuri a Adamawa
    Adamawa (shanu), nau'in shanu na Afirka