Yola birni ne, da ke a jihar Adamawa, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Adamawa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane 392,854 (dubu dari uku da tisa'in da biyu da dari takwas da hamsin da huɗu). An gina birnin Yola a farkon karni na sha tara.

Globe icon.svgYola
Mandara Mountains from Yola.jpg

Wuri
 9°12′N 12°29′E / 9.2°N 12.48°E / 9.2; 12.48
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJihar Adamawa
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 392,854 (2006)
• Yawan mutane 472.75 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 831 km²
Altitude (en) Fassara 599 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo adamawa.gov.ng:80…
Taswirar Jihar Adamawa