Ogun
Jihar Ogun Sunan barkwancin jiha: Jihar ƙofa. | ||
Wuri | ||
---|---|---|
![]() | ||
Ƙidaya | ||
Harsuna | Yoruba, Turanci | |
Gwamna | Ibikunle Amosun (APC) | |
An kirkiro ta | 1976 | |
Baban birnin jiha | Abeokuta | |
Iyaka | 16,980.55km² | |
Mutunci 2006 (ƙidayar yawan jama'a) |
3,751,140 | |
ISO 3166-2 | NG-OG |
Jihar Ogun Jiha ce dake ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 16,980.55 da yawan jama’a miliyan uku da dubu dari bakai da hamsin da ɗaya da dari ɗaya da arba'in (ƙidayar 2006). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Abeokuta. Ibikunle Amosun, shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2011 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Yetunde Onanuga. Dattiban jihar su ne: Joseph Dada, Lanre Tejuosho da Buruji Kashamu, Mrs Kemi Adeosun.
Jihar Ogun tana da iyaka da jihohin huɗu: Lagos, Ondo, Osun kuma da Oyo.
Kananan HukumomiGyara
Jihar Ogun nada Kananan hukumomi guda ashirin (20). Sune:
- Abeokuta ta Arewa
- Abeokuta ta Kudu
- Ado-Odo/Ota
- Ewekoro
- Ifo
- Ijebu ta Gabas
- Ijebu ta Arewa
- Ijebu ta Arewa maso Gabas
- Ijebu Ode
- Ikenne
- Imeko Afon
- Ipokia
- Obafemi Owode
- Odogbolu
- Odeda
- Ogun Waterside
- Remo ta Arewa
- Sagamu
(Shagamu) - Yewa ta Arewa
(formerly Egbado North) - Yewa ta Kudu
(formerly Egbado South)
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |