Yarjejeniyar Versailles[i] yarjejeniya ce ta zaman lafiya da aka sanya hannu a ranar 28 ga Yuni 1919. A matsayin yarjejeniya mafi mahimmanci na Yaƙin Duniya na ɗaya, ta kawo ƙarshen yanayin yaƙi tsakanin Jamus da mafi yawan ƙasashen ƙawance. An sanya hannu a cikin fadar Versailles, daidai shekaru biyar bayan kisan gillar da aka yi wa Archduke Franz Ferdinand, wanda ya kai ga yakin.[1][2][3][4]

Yar jajeniyar Treaty of Versailles
Zaman yar Treaty of Versailles
  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Ren%C3%A9_Albrecht-Carri%C3%A9
  2. https://www.jstor.org/stable/10.1086/670825
  3. https://en.wikipedia.org/wiki/Frances_Wood
  4. https://www.britannica.com/event/May-Fourth-Movement
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.