Kamaru
yaren kasa | Turanci, faransanci | |
baban bire lojanti (yaro) |
Yaounde 1 420 000 (2001) | |
Birni mafi girma | Douala, | |
Tsarin kasa | Jamhuriya | |
shugaban kasa | Paul Biya | |
firiminista | Philémon Yang | |
samun yanci daga faransa | 01 Janairu 1960 | |
fadin kasa | 475 440 km² | |
yawan mutane wurin da mutane suke zaune |
17 795 000 (2005) 37 loj./km² | |
kudin kasa | Franko CFA | |
kudin da yake shiga kasa a shikara | 31,500,000,000$ | |
kudin da kowane mutum yake samu a shekara | 2,000$ | |
Bambancin lokaci | +1 (UTC) | |
ISO-3166 (Yanar gizo ) | .cm | |
lambar wayar ta kasa da kasa | +237 |
Kamaru wannan suna na Kameru (da Turanci Cameroon, da Faransanci Cameroun) ya samu ne daga sunan duwatsu masu tsarki , a shekara ta 1302 da hijira Kasar Jamus ta suka ta fara rainon kasar, kuma a shekara ta 1335 ta hijira sai kasar Biritaniya da faransa suka rabata gida biyu kowa ya raina rabi rabi amma Kasar faransa tana daukan kashi uku ne na daga cikin kudin arzikin kasar a shekara ta 19 sai yankin da faransa ke iko dashi yahade da kameru a shekara ta 1922 sai sukaye zabe a duk fadin kasar a wannan lokacin Ahamad ahidajo yarike shukabancin kasar amma baijima ba sai ya sauka yabawa mataimakinsa
KasaGyara
fadin Kasar Kamaru zai kai 475,442 km tanada kimanin mutane daza sukai (10,691,000) a kidayar shekara ta 1988 . Douala itaci babban birnin Kasar tanada kimanin rabin miliyan na mutane da suke zaune a cikinta, Kamaru tanada yare biyu masu datake amfani dasu amatsayin rayen Kasar, sine; ( Faransanci a gabashin kasar da Turanci a yammacin kasar akawai wasu yaruka masu dinbin yawa. Kamuru ta Faransa da ta Biritaniya sun hade ne a shekara ta 1961 a wannan lokacine ta zama Tarayyar jamhuriyar Kamaru, amma a shekara ta 1984 sai suka samata sunan Jamhuriyar Kamaru. Jamhuriyar Kamaru tana tsakiyar afirka ne dai, kuma tana makwabtaka da kasashe kamar:-
1- daga yamma kasar Tarayyar Nijeriya
2- daga arewaci Jamhuriyar chadi
3- daga gabas Jamhuriyar Afirka ta tsakiya
4- daga kudanci Equatorial Guinea, Gabon , da Jamhuriyar Kongo
TarihiGyara
MulkiGyara
ArzikiGyara
WasanniGyara
Fannin tsaroGyara
KimiyaGyara
Al'aduGyara
AddinaiGyara
HotunaGyara
ManazartaGyara
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |