Jihar Benue
Sunan barkwancin jiha: Kwandon abincin al'ummar.
Wuri
Wurin Jihar Benue a cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Turanci, Tiv, Idoma, Igede, Hausa da dai sauransu.
Gwamna Samuel Ortom (APC)
An ƙirkiro ta 1976
Baban birnin jiha Makurdi
Iyaka 34,059km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

4,253,641
ISO 3166-2 NG-BE

Jihar Benue (ko Binuwai) jiha ce dake ƙasar Najeriya. Tana da yawan filin kasa kimanin kilomita murabba’i 34,059 da yawan jama’a miliyan huɗu da dubu dari biyu da hamsin da uku da dari shida da arba'in da ɗaya (4,253,641) (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Makurdi. Samuel Ortom shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Benson Abounu. Dattiban jihar su ne: David Mark, George Akume da Barnabas Andyar Gemade.

Jami'ar Makurdi Benue
Al'ummar Benue a bukukuwan al'ada
Lambar motar Benue
Makadan gargajiya a Benue
yan makaranta a benue

Jihar Benue tana da iyaka da misalin jihhohi shida, su ne: Cross River, Ebonyi, Enugu, Kogi, Nasarawa da kuma Taraba.

Kananan HukumomiGyara

Jihar Benué nada Kananan Hukumomi guda ashirin da uku(23). Sune:

Karamar Hukuma Cibiya
Ado Igumale
Agatu Obagaji
Apa Ugbokpo
Buruku Buruku
Gboko Gboko
Guma Gbajimba
Gwer ta Gabas Aliade
Gwer ta Yamma Naka
Katsina-Ala Katsina-Ala
Konshisha Tse-Agberagba
Kwande Adikpo
Logo Ugba
Makurdi Makurdi
Obi Obarike-Ito
Ogbadibo Otukpa
Ohimini Idekpa
Oju Anyuwogbu-ibilla
Okpokwu Okpoga
Otukpo Otukpo
Tarka Wannune
Ukum Sankera
Ushongo Lessel
Vandeikya Vandeikya


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara