Biritaniya
United Kingdom
Tutar Birtaniya.. Ingila da Birtaniya a cikin Tsibirin Birtaniya..
Tutar Birtaniya. Ingila da Birtaniya a cikin Tsibirin Birtaniya.
Motsa: Dieu et mon droit
Allah kuma da hakkina.
Birtaniya a cikin Tarayyar Turai.


Birtaniya a cikin Tarayyar Turai.

Birtaniya a cikin Tsibirin Birtaniya.


Birtaniya a cikin Tsibirin Birtaniya.

yare Turanci
babban birni Landan
birni mai girma Landan
Firayim Minista Boris Johnson
Iyaka
130 395 vk km
mutunci
50 690 000
wurin zama
389/vk km
Kuɗi (£) (GBP)
banbancin lukaci
 - rane 
GMT (UTC+0)
BST (UTC+1)
yanar gizo .uk
wayar taraho +44

Birtaniya ko Biritaniya (da Turanci: British), ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Birtaniya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 242,495. Biritaniya tana da yawan jama'a kimanin mutane 4,954,645, bisa ga jimillar shekara ta 2016. Biritaniya tana da iyaka da Ayilan. Babban birnin Biritaniya, Landan ne, Magana sosai, Birtaniya, ta ƙunshi Ingila, Weyilz kuma da Sukotilan. United Kingdom (da Hausanci: Masarauta Ɗaya ko Masarauta Haɗaɗɗiya), ya ƙunshi Ingila, Weyilz, Sukotilan kuma da Ayilan ta Arewa. Tsibirin Birtaniya, ya ƙunshi Ingila, Weyilz, Sukotilan, Ayiland ta Arewa, kuma da ƙasar Ayilan.

Taswirar Birtaniya.

Sarauniyar Birtaniya Elizabeth ta Biyu (lafazi: /elizabet ta biyu/) ce. Firaministan Birtaniya Theresa May (lafazi: /teresa mai/) ce. Margaret Thatcher dai itace macen farko data zama Firaministan ƙasar Birtaniya.

Birtaniya ta samu ƴancin kafin ƙarni na goma.

== Tarihi ==

MulkiGyara

=== Sarauta ===

DamakaradiyyaGyara

Mulkin mallakaGyara

Arzikin kasaGyara

IlimiGyara

WasanniGyara

Kwallan kafaGyara

KiriketGyara

Al'aduGyara

YarikaGyara

AbinciGyara

A ƙasar Ingila suna da abinci kala daban-daban.

AddiniGyara

KiristanciGyara

MusulunciGyara

TsaroGyara

SojojiGyara

Yan sandaGyara

Kiwon lafiyaGyara

YanayiGyara

A ƙasar Ingila akwai yanayin zafi da sanyi.

ManazartaGyara

Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya