Jihar Imo
Sunan barkwancin jiha: Zuciyan Gabas.
Wuri
Wurin Jihar Imo cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Igbo, Turanci
Gwamna Rochas Okorocha (APC)
An kirkiro ta 1976
Baban birnin jiha Owerri
Iyaka 5,530km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

3,934,899
ISO 3166-2 NG-IM

Jihar Imo jiha ce dake ƙasar Nijeriya. Tana da yawan filin kasa kimanin kilomita murabba’i 5,530 da yawan jama’a milyan uku da dubu dari tara da talatin da huɗu da dari takwas da tisa'in da tara (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin Jihar itace Owerri. Kuma Rochas Okorocha shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Prince Eze Madumere. Dattawan jihar sune, Samuel Anyanwu, Hope Uzodinma da Benjamin Uwajumogu.

Tambarin jihar imo
jama'ar imo
cikin birnin imo

Jihar Imo tana da iyaka da misalin jihohi hudu su ne: Jihar Abia, Jihar Delta, Jihar Anambra kuma da Jihar Rivers.

Shagulgulan imo

.

Kananan HukumomiGyara

Jihar Imo nada adadin Kananan hukumomi guda ashirin da bakwai (27). Sune:
Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara